MATA DA Miji
hahahahaha
wani mutum ne suka hadu da wata a chat group, kullun suna yawan yin chat dashi da it suka saba sosai har yayi addinnata, suka dauki watanni suna chat har suka fara soyayya suka shaku sosai shakuwar da baxa su iya rabuwa da junaba mutumin yace yanaso su hadu da ita tamai kwatan chan anguwarsu amma tace mishi suhadu a wani layi dake bayansu domin iyayanta basaso suna tsayawa da wani na miji bayan yaxo sai yakirata tana xuwa sai yaga ashe ma matarshice
hahahahahaha😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜
in kaine ko kece ya xakayi
hahaha
don allah in ka karanta katurawa mutum akalla guda uku ko wani group da kake ko kike chiki domin samun amsa dakyau yan uwa wassalam😀😀😀😳😳😳😜😜😜😜😜inajiran amsa

No comments

Theme images by molotovcoketail. Powered by Blogger.