Wrote: Musha Dariya.
A wani gari ne akayi wata
kyakykyawan yarinya san kowa
kin wanda ya rasa. Ita dai
wannan yarinya ita kadai
iyayenta suka haifa kuma gasu
da kudi da sarauta (saboda
kyanta har tsoron zuwa zance
wajenta akeyi). Haka zalika a
wani garin daban shi ma akwai
wani yaro san kowa Qin wanda
ya rasa. Shima shi kadai
iyayenshi suka haife shi, suma ga
kudi ga sarauta. To sai
iyayen wadannan yara suka
sami labarin juna. Sai suka hadu
da nufin a tattaunawa a daura
musu aure. Aiko hakan akayi.
Suka amince suma suka ce suna
son junansu.
Yaran nan suna ta kewar juna.
Ranar aure tayi kuwa ! To a
al'adar mutanan daaa. Ango
baya zuwa wajen daurin aure.
Ana can ana daura aure, ango ya
fadi ya mutu (lokaci yayi).
Mahaifiyarshi kuwa tai kuka
kamar ranta ya fita. Ai kuwa
iyayenshi suka ce baza su binne
shi ba, sai sun dawo mai da
ranshi. Tofa ! Wata sabuwa !!! Aka
bi malamai daban-daban,
suka ce ai in an mutu ba'a
dawowa. Sai aka sami wani
yace, zai iya yin wani abu, da
ranshi zai dawo, amma da
wuya. Sai suka ce su ko meye
zasuyi, in har zai dawo da
ranshi. Ya ce to shi kenan, za'a
hada wutar ice ganga-ganga a
zoba (rami), sai uban ya fada ko
uwar duk wanda ya kone
kurmus za yi amfani da tokar abar
bada ma wannan yaron, to
ranshi zai dawo. Suka ce sun
yarda. Aka hada wuta, tana ta
cii, kamar ta cinye mutane har
wani huci ta ke. Sai kawai uwar
ta tafi da gudu zata fada, da
wutar nan ta wani laso ta, sai ta
dawo da gudu, tace ta hakura
Allah zai basu wani yaron. Ana
cikin haka sai ga amaryar nan
tazo wajen da ta ji labari. Sai
uban yaji haushin uwar, yace
"gafara nan" ya tafi da gudu zai
shiga wutan sai kawai wutar ta
laso mai gemu, yace kai mun
hakura, Allah ya bamu wani
yaron. Da Amaryar ta ga haka
kuwa, sai tayi dammara ta tafi da
gudu kawai tayi tsalle sai ta
fada wutar. Fadawarta ke da
wuya, sai wutar ta juye ta zama
ruwa sai ta fada "tsundum" sai
malamin ya matsa ruwan gefen
zaninta, ya yayyafa ma wannan
gawar yaron, sai kawai yaron ya
farka. Amma wata sabuwa inji
'yan caca. Daya tashi farkawa,
sai ya farka da Damo da wuka.
Sai malamin yace in ya saki
Wannan Damo to Amaryar zata
mutu, in kuma ya yanka Damon
to tsakanin uwar da Uban wani
zai mutu......... Tofa Qaqa qara
qaqa. Hmmmm. IN KAINE YA ZAKA
YI ???? ZAKA
SAKI DAMON NE! KO KO ZAKA
YANKA DAMON NE???? Barkanku
da safiya
A wani gari ne akayi wata
kyakykyawan yarinya san kowa
kin wanda ya rasa. Ita dai
wannan yarinya ita kadai
iyayenta suka haifa kuma gasu
da kudi da sarauta (saboda
kyanta har tsoron zuwa zance
wajenta akeyi). Haka zalika a
wani garin daban shi ma akwai
wani yaro san kowa Qin wanda
ya rasa. Shima shi kadai
iyayenshi suka haife shi, suma ga
kudi ga sarauta. To sai
iyayen wadannan yara suka
sami labarin juna. Sai suka hadu
da nufin a tattaunawa a daura
musu aure. Aiko hakan akayi.
Suka amince suma suka ce suna
son junansu.
Yaran nan suna ta kewar juna.
Ranar aure tayi kuwa ! To a
al'adar mutanan daaa. Ango
baya zuwa wajen daurin aure.
Ana can ana daura aure, ango ya
fadi ya mutu (lokaci yayi).
Mahaifiyarshi kuwa tai kuka
kamar ranta ya fita. Ai kuwa
iyayenshi suka ce baza su binne
shi ba, sai sun dawo mai da
ranshi. Tofa ! Wata sabuwa !!! Aka
bi malamai daban-daban,
suka ce ai in an mutu ba'a
dawowa. Sai aka sami wani
yace, zai iya yin wani abu, da
ranshi zai dawo, amma da
wuya. Sai suka ce su ko meye
zasuyi, in har zai dawo da
ranshi. Ya ce to shi kenan, za'a
hada wutar ice ganga-ganga a
zoba (rami), sai uban ya fada ko
uwar duk wanda ya kone
kurmus za yi amfani da tokar abar
bada ma wannan yaron, to
ranshi zai dawo. Suka ce sun
yarda. Aka hada wuta, tana ta
cii, kamar ta cinye mutane har
wani huci ta ke. Sai kawai uwar
ta tafi da gudu zata fada, da
wutar nan ta wani laso ta, sai ta
dawo da gudu, tace ta hakura
Allah zai basu wani yaron. Ana
cikin haka sai ga amaryar nan
tazo wajen da ta ji labari. Sai
uban yaji haushin uwar, yace
"gafara nan" ya tafi da gudu zai
shiga wutan sai kawai wutar ta
laso mai gemu, yace kai mun
hakura, Allah ya bamu wani
yaron. Da Amaryar ta ga haka
kuwa, sai tayi dammara ta tafi da
gudu kawai tayi tsalle sai ta
fada wutar. Fadawarta ke da
wuya, sai wutar ta juye ta zama
ruwa sai ta fada "tsundum" sai
malamin ya matsa ruwan gefen
zaninta, ya yayyafa ma wannan
gawar yaron, sai kawai yaron ya
farka. Amma wata sabuwa inji
'yan caca. Daya tashi farkawa,
sai ya farka da Damo da wuka.
Sai malamin yace in ya saki
Wannan Damo to Amaryar zata
mutu, in kuma ya yanka Damon
to tsakanin uwar da Uban wani
zai mutu......... Tofa Qaqa qara
qaqa. Hmmmm. IN KAINE YA ZAKA
YI ???? ZAKA
SAKI DAMON NE! KO KO ZAKA
YANKA DAMON NE???? Barkanku
da safiya

No comments